Jump to content

Jangalia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jangalia

Wuri
Map
 22°15′23″N 88°27′48″E / 22.2565°N 88.4634°E / 22.2565; 88.4634
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division of West Bengal (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraSouth 24 Parganas district (en) Fassara
Subdivision of West Bengal (en) FassaraBaruipur subdivision (en) Fassara
Community development block in West Bengal (en) FassaraJaynagar I community development block (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 6,366 (2011)
• Yawan mutane 5,584.21 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 1,352 (2011)
Labarin ƙasa
Yawan fili 1.14 km²
Altitude (en) Fassara 8 m

Jangalia ƙauye ne kuma gram panchayat ne a ƙarƙashin ikon ofishin 'yan sanda na Jaynagar a cikin yankin Jaynagar I CD a yankin Baruipur na gundumar South 24 Parganas ta kudu a Indiya ta Yammacin Bengal.

Labarin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Jangalia ta nada fadin guri kimanin 22°15′23″N 88°27′48″E / 22.2565°N 88.4634°E / 22.2565; 88.4634 . Yana da matsakaicin tsayi na 8 metres (26 ft)

Yawan jama'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Kamar yadda yake a kidayar Indiya a shekara ta 2011, Jangalia tana da yawan jama'a 6,366.

Wani ɗan gajeren hanyoyi na gida ya haɗa Jangalia zuwa Babbar Hanya ta 1 . [1]

Tashar jirgin Hogla tana nan kusa. [1]

Kiwon lafiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Asibitin karkara nada Padmerhat, tare da gadaje 30, a Padmerhat, shine babbar cibiyar kula da lafiya ta gwamnati a cikin Jaynagar I CD block.

  1. 1.0 1.1 Google maps