Jihohi a Tarayyar Indiya
Appearance
Jihohi a Tarayyar Indiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
designation for an administrative territorial entity of a single country (en) | |||||
Bayanai | |||||
Ƙaramin ɓangare na | administrative territorial entity of India (en) , first-level administrative division (en) , constituent state (en) da statistical territorial entity of India (en) | ||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Wanda yake bi | presidencies and provinces of British India (en) | ||||
Wuri | |||||
|
A Tarayyar Indiya, jiha wani bangare ne na shiyar siyasa, wanda kasar ke dasu guda ashirin da tara (29) da kuma yankunan tarayyar bakwai (7).
Jihohi
[gyara sashe | gyara masomin]- Andhra Pradesh
- Arunachal Pradesh
- Assam
- Bengal ta Yamma
- Bihar
- Chhattisgarh
- Goa
- Gujarat
- Haryana
- Himachal Pradesh
- Jammu da Kashmir (zuwa ran 31 ga Oktoba a shekara ta 2019; yau yanki ne)
- Jharkhand
- Karnataka
- Kerala
- Madhya Pradesh
- Maharashtra
- Manipur
- Meghalaya
- Mizoram
- Nagaland
- Odisha
- Punjab
- Rajasthan
- Sikkim
- Tamil Nadu
- Telangana
- Tripura
- Uttar Pradesh
- Uttarakhand
Yankunan tarayyar
[gyara sashe | gyara masomin]- Tsibiran Andaman da Nicobar
- Chandigarh
- Dadra da Nagar Haveli da Daman and Diu (zuwa ran 26 ga watanJanairu a shekara ta 2020, Dadra da Nagar Haveli, da Daman da Diu, su ne yankuna biyu bamam)
- Delhi
- Jammu da Kashmir (daga ran 31 ga Oktoba a shekara ta 2019)
- Ladakh (daga ran 31 ga Oktoba a shekara ta 2019)
- Lakshadweep
- Puducherry