Jump to content

Jason Bateman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jason Kent Bateman (an haifeshi sha hudu ga Janairu shekara ta alif dari Tara da sittin Tara [1] [2] ) Dan wasan kwaikwayo kuma mai bada umarni na kasar Amurka. Wanda akafi sani da rawar da ya taka a matsayin Michael Bluth a wasan barkwanci na tashoshin Fox da Netflix mai suna Arrested Development (shekarar ta dubu biyu da uku zuwa dubu biyu da sha tara) da kuma Marty Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark (daga shakara ta dubu biyu da sha bakwai zuwa ta dubu biyu da ashirin da biyu),

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Jason_Bateman#cite_note-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Jason_Bateman#cite_note-biography.com-2