Jayden Bogle
Appearance
Jayden Bogle | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Jayden Ian Bogle | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Reading (mul) , 27 ga Yuli, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Jayden Bogle Jayden Ian Bogle (an haife shi ranar 27 ga watan Yuli 2000) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama, ko ɗan wasan tsakiya na dama don ƙungiyar Premier League Sheffield United.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.