Jump to content

Jean-Olivier Zirignon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jean-Olivier Zirignon
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 27 ga Afirilu, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines sprinting (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Jean-Olivier Zirignon, (An haife shi a ranar 27 ga watan Afrilu,1971 a Abidjan) ɗan wasan tseren Cote d'Ivoire (Ivory Coast) ne wanda ya ƙware a tseren mita 100.[1] Ya gama a matsayi na bakwai a tseren mita 4x100 a gasar cin kofin duniya ta 1993, tare da takwarorinsa Ouattara Lagazane, Frank Waota da Ibrahim Meité.[2]

A matakin mutum ɗaya, Zirignon ya lashe lambar azurfa a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 1993 da lambar zinare a shekarar 1997 Jeux de la Francophonie, na ƙarshe a cikin mafi kyawun lokacin daƙiƙa 10.07. Wannan shi ne tarihin ƙasa a halin yanzu. [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Jean-Olivier Zirignon Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Jean-Olivier Zirignon at World Athletics
  3. [http://www.athlerecords.net/Records/AFRIQUE/PLEINAIR/RECCIV.txt Côte d'Ivoire athletics record Archived 2007-06-08 at the Wayback Machine Côte d'Ivoire athletics record] Error in Webarchive template: Empty url.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]