Jump to content

Jeanne-Marie Ruth-Rolland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeanne-Marie Ruth-Rolland
Rayuwa
Haihuwa Bangassou (en) Fassara, 17 ga Yuni, 1937
ƙasa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Mutuwa 12th arrondissement of Paris (en) Fassara, 4 ga Yuni, 1995
Karatu
Harsuna Faransanci
Harshen Sango
Sana'a
Sana'a social worker (en) Fassara, ɗan siyasa da Malami

Jeanne-Marie Ruth-Rolland [1] (17 Yuni 1937 - 4 Yuni 1995) 'yar siyasar Afirka ta Tsakiya ce, ma'aikaciyar zamantakewa kuma malama. Ana daukar ta a matsayin mace ta farko da ta yi takarar shugabancin Afirka.[2]

Aikin Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ruth-Rolland ta fara aiki a matsayin mai kula da tsarin ilimi na yankin Ubangi-Shari na Faransa a 1956 da kuma mai kula da tsarin ilimin kasa na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya bayan samun 'yancin kai daga Faransa a 1960, ta ci gaba da koyarwa har zuwa 1964. Bayan haka ta kasance tayi aiki a matsayin ma'aikaciyar zamantakewa, tana taimaka wa yara kanana, kuma a matsayin shugabar sabis na zamantakewa na soja a cikin sojojin Afirka ta Tsakiya, ta bar sojojin da matsayi na shugabar bataliya.[3]

  1. Fandos-Rius, Juan. "Parliament of the Central African Republic". Archived from the original on 18 July 2012. Retrieved 13 October 2013.
  2. Sheldon, Kathleen (2005). Historical Dictionary Of Women In Sub-Saharan Africa. Lanham, Maryland: Scarecrow Press. p. 217. ISBN 9780810853317.
  3. Kalck, Pierre (2005). Historical Dictionary of the Central African Republic (Third ed.). Lanham, Maryland: Scarecrow Press. p. 168. ISBN 0810849135.