Jump to content

Jelili Atiku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jelili Atiku
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 27 Satumba 1968 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello Bachelor of Arts (en) Fassara
Jami'ar jahar Lagos : Master of Arts (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masu kirkira

Jelili Atiku shahareren mawaki ne ,an haifeshi a jihar lagos ,yana gabatar da shirye shirye da dama,yana yanda yake saka zane,hotuna da kuma salan sanin aiki hakan ya mai da shi shahararen mawaki a duniya baki daya[1][2]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Atiku an haife shi a 27 ga watan satunba shekara ta 1968 a jahar lagos nigeria


  1. Aridi, Sara (2020-01-14). "BTS Announces Global Arts Project Featuring Antony Gormley". The New York Times. ISSN 0362-4331. Retrieved 2020-04-29.
  2. "Jelili Atiku: "I use my body to make the audience feel pain"". The Indian Express. 2020-02-28. Retrieved 2020-04-29.