Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Taraba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Taraba
jerin maƙaloli na Wikimedia

Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Taraba. An kafa jihar Taraba ne daga tsohuwar jihar Gongola ranar 27 ga watan Agusta 1991 da gwamnatin mulkin soja ta Janar Ibrahim Babangida ta yi.

Suna matsayi Shiga Ofis Barin ofis Jam'iyya Karin bayani
Adeyemi Afolahan mai Gudanarwa 28 August 1991 January 1992 Soja
Jolly Nyame Gwamna January 1992 November 1993 SDP Yadawi Tarfa (police administrator)
Yohanna Dickson mai Gudanarwa 9 December 1993 22 August 1996 soja
Emmanuel John mai Gudanarwa 22 August 1996 August 1998 Soja
Aina Joseph Owoniyi mai Gudanarwa August 1998 May 1999 Soja
Jolly Nyame Gwamna 29 May 1999 29 May 2007 PDP
Danbaba Danfulani Suntai Gwamna 29 May 2007 October 2012 PDP
Garba Umar Gwamnan rikon kwarya October 2012 2013 PDP
Abubakar Sani Danladi Gwamnan Rikon kwarya 2013 29 May 2015 PDP
Darius Dickson Ishaku Gwamna 29 May 2015 29 May 2023 PDP Governor Darius Dickson Ishaku of the [[People's Democratic Party (Nigeria)|PDP[1][2]
Agbu Kefas Gwamna 29 May 2023 Incumbent PDP

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Taraba Rerun: Who Wins Guber Poll? |" (in Turanci). Retrieved 2016-08-15.
  2. "Taraba guber election: Supreme Court gives reasons for upholding PDP's victory - Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2016-02-22. Retrieved 2016-08-15.