Jump to content

Jerin masallatai da suka bar hannun musulmai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin masallatai da suka bar hannun musulmai
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Ispaniya

Jerin gine ginen da asalinsu masallatai ne amma daga baya aka mayar dasu zuwa coci.

Wannan teburin yana nuna jeri na masallatan da aka juyar dasu zuwa wasu guraren daban ba masallaci ba.


Sunan yanzu Sunan da Hotuna Birni Kasa Shekarar budewa Shekarar rufewa Notes Ref.
Mosque–Cathedral of Córdoba Babban masallacin Córdoba (Qurṭuba), Aljama Mosque Córdoba Hisniya garkon karni na 8 1236 Bayan Daular Umayya ta kwace Hispaniya (710~), the site of wajen tsohon ginin cicin Visigothic ta Cordoba ne, an kuma sake rabashi biyu zuwa masallaci da kuma coci har na tsawon lokaci kafin daga baya, Abd al-Rahman I ya saye dayan bangaren na Kiristoci ya hade shi zuwa masallaci gaba dayan sa a shekarar 785.[1] Anyi basa babban kari a karni na 9 da karni na 10, a zamanin Almanzor. Bayan kiristoci sun kwace garin Cordoba a 1236, sarki Ferdinand III na Castile ya mayar da masallacin zuwa coci. Daga baya aka kara masa gine gine a zamanin zamansa coci. Lafinan a karni na 9 shine na biyu mafi girma bayan masallacin harami dake Makka. Yana da fadin 23,400 square metres (2.34 ha) yana daukar masu bauta 32,000 zuwa 40,000.[2] [2][3]
Mosque of Cristo de la Luz Mezquita Bab-al-Mardum Toledo, Hispaniya Castilla–La Mancha Hispaniya 999 1186 An mayar dashi zuwa coci.[2] [2][3]
Giralda Great Mosque of Seville Seville Hispaniya 1248 Hasumaya daya ce kadai ta rage a daga cikin alamun masallacin. Asali masallacin girgizar kasa ce ya rusashi a 1365. Hasumayar dayace kadai ta tage bata fadi ba, sai aka mayar da hasumayar zuwa madurin kararrawar coc tare da gina coci a wajen a karni na 16. [2]
Mezquita de Almonaster la Real Almonaster la Real Hispaniya karni na 10 Angina shi a karni na 5. An mayar dashi zuwa coci a shekarar 1931. [2][3]
Mezquita del Alcázar de Jerez la Frontera Jerez de la Frontera (Jerez) Hispaniya karni na 11 tsakiyar karni na 13 Yana a Moorish, Alcazar of Jerez de la Frontera. Ginin masallaci faya tilo daga cikin gine ginen masallata 18 a brnin Jerez. An mayar dashi coci bayan sake kama birnin. [2][3]
Mosque of las Tornerías Al-Mustimim Toledo, Hispaniya Hispaniya 1060[4] Angina masallacin a birnin Arrabal de Francos. An maidashi coci 1498-1505. [3][4][5]
Mezquita de Tórtoles Tarazona Hispaniya Angina shi a karni na 15 An maidashi coci a 1526. [6]
Aljama Mosque of Medina Azahara] Aljama Masjid of Madinat al-Zahra Córdoba Hispaniya 940 1010 Abd-ar-Rahman III ne ya ginashi kuma yazama mtsayin masallaci a tsakanin (912–961). Rigingimu da dama sun faru, dafarko muslmaine da kansu suka lalata shi kafin daga baya kuma kiristoci suka sake lalatashi tare da kwace shi. Hukumar adana kayan tarihi ta UNESCO World Heritage site ta sakashi a jadawalin ta a shekarar 2018. [7]
San Sebastián, Toledo Al-Dabbagin Masjid Toledo Hispaniya 1085~ An mayar dashi coci a 1085 bayan kiristoci sun kwace birnin.[8] Ibn Baskuwal ya kawo takaitaccen tarihi sa a (1101–83) kamar yadda Fath ibn Ibrahim ya fada.[9] [8][9]
Small Royal mosque Viki masarautar Aljafería Zaragoza Aragon Karni na 10 A yanzu masallacin ya kom coci, kuma hukumar taskance kayan tarihi ta duniya a UNESCO World Heritage site ta taskance shi tun shekarar 1986.[10] [10]
Mezquita-Iglesia de El Salvador, Toledo Toledo Hispaniya Karni na 9 1085 Masallaci da farko, a yanzu kuma ya koma zuwa coci.[11][12] [11][12]
Alminar de Árchez, Alminar Mudéjar (Mudejar Minaret of Árchez) Masyid al-Ta`ibin, Mezquita de los Conversos[13] (Mosque of convert) Árchez Hispaniya Karni na 14 Masallacin mai hasumaya 15, a yanzu an sauya shi zuwa coci.[14] [14]
San Sebastian Minaret (Alminar De San Sebastian) Ronda Hispaniya 1485 An lalata masallacin a shekatun 1600 lokacin juya halin Alpujarras a (1568–71). Ronda birni ne musulmai a tsawon shekaru 700. Birnin nada masallatai 7 zuwa 8 a zamanin, amma yanzu babu ko daya.[15] [15]
Alminar de San Juan (Minaret of San Juan) Córdoba Spain 930 Anginashi a 930 lokacin daular Umayya karkashi halifancin 'Abd al-Rahman III. Now its bellfry of San Juan church.[16] [16]
Iglesia de Santiago del Arrabal, Toledo Toledo Spain An maidashi coci a 1223-25. Angina shi a 1245-47 a salon ginin kamar masallaci.[17] [17]
Church of Nuestra Señora de la Encarnación (Benaque, Macharaviaya) Macharaviaya Hispaniya A yanzu an sauya shi ziwa coci.[18][19] [18]
  1. L. M. (February 27, 2014), La basílica de San Vicente Mártir, la primacía de lo cristiano, ABC, archived from the original on March 29, 2019, retrieved July 25, 2020
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 2.5 2.6 "5 Most Impressive Historic Mosques in Spain". historylists.org. Retrieved 27 September 2018.
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 "Magnificent Mosques of Spain". halaltrip.com. Retrieved 27 September 2018.
  4. 4.0 4.1 "Las Tornerías". archnet.org. Retrieved 27 September 2018.
  5. "Fusion of Roman, Visigoth and Muslim culture". turismocastillalamancha.es. Retrieved 27 September 2018.
  6. "Mosque of Tórtoles (Tarazona, ZARAGOZA)". patrimonioculturaldearagon.es. Archived from the original on 28 September 2018. Retrieved 28 September 2018.
  7. "Cordoba City - Madinat al-Zahra". andalucia.com. Retrieved 28 September 2018.
  8. 8.0 8.1 "Church (old mosque) of San Sebastián de Toledo". arteguias.com. Retrieved 28 September 2018.
  9. 9.0 9.1 Sake duba: ''Actas de las i jornadas de Cultura Islámica, Toledo'', Instituto Occidental de Cultura Islámica (ed.) 1987, p. 158
  10. 10.0 10.1 "Aljafería Palace (Islamic part) in Discover Islamic Art". discoverislamicart.org. Retrieved 28 September 2018.
  11. 11.0 11.1 "Iglesia de El Salvador de Toledo". turismocastillalamancha.es. Retrieved 28 September 2018.
  12. 12.0 12.1 "Church of the Savior". toledomonumental.com. Archived from the original on 25 August 2018. Retrieved 28 September 2018.
  13. "San Juan de los Reyes (Granada) Alminar". wikipedia.org. Retrieved 28 September 2018.
  14. 14.0 14.1 "Mudejar Minaret". malaga.es. Retrieved 29 September 2018.
  15. 15.0 15.1 "San Sebastian Minaret". rondatoday.com. Retrieved 28 September 2018.
  16. 16.0 16.1 "Minaret of San Juan". archnet.org. Retrieved 28 September 2018.
  17. 17.0 17.1 "Church of Santiago del Arrabal". discoverislamicart.org. Retrieved 28 September 2018.
  18. 18.0 18.1 "Parish Church of Nuestra Señora de la Encarnación Benaque". andaluciarustica.com. 16 September 2013. Retrieved 30 September 2018.
  19. "Church of Our Lady of the Incarnation. Mural paintings, minaret and cemetery. - Benaque (Macharaviaya)". viajerosencortomalaga.com. Archived from the original on 16 January 2019. Retrieved 30 September 2018.