Jerin sunayen shuwagabannin gwamnatocin Biritaniya Kamaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin sunayen shuwagabannin gwamnatocin Biritaniya Kamaru
jerin maƙaloli na Wikimedia

Wannan sune Jerin Sunayen Shugabannin Gwamnatin Kamaru na Burtaniya

Lokaci Mai ci Alaka Bayanan kula
1 Oktoba 1954 zuwa 1 Fabrairu 1959 EML Endley, Premier
1 Fabrairu 1959 zuwa 1 Oktoba 1961 John Ngu Foncha, Premier KDNP

Alaka[gyara sashe | gyara masomin]

KNDP Kamerun National Democratic Party na Burtaniya mai tushe

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]