Joachim N'Dayen
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
| Suna | Joachim |
| Shekarun haihuwa | 22 Disamba 1934 |
| Lokacin mutuwa | 13 ga Yuni, 2023 |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a |
Catholic priest (en) |
| Muƙamin da ya riƙe |
Archbishop of Bangui (en) |
| Addini | Cocin katolika |
| Consecrator (en) |
Luigi Poggi (en) |
Archbishop Emeritus Joachim N'Dayen (An haife shi a ranar 22 ga watan Disamban 1934, a Loko) tsohon babban limamin Katolika ne a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Shi ne babban Bishop na Archdiocese na Roman Katolika na Bangui, babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Ya zama babban Bishop a cikin watan Satumban 1970, lokacin da ya zama babban limamin Katolika na farko a ƙasar. Ya yi murabus a cikin shekara ta 2003 kuma Paulin Pomodimo ya maye gurbinsa. [1]