Jump to content

Johannes Hindjou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Johannes Hindjou
Rayuwa
Haihuwa Namibiya, 8 Nuwamba, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Liverpool Okahandja (en) Fassara1998-2003227
  Namibia men's national football team (en) Fassara2000-200869
F.C. Civics Windhoek (en) Fassara2003-2006
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Johannes "Congo" Hindjou (an haife shi a ranar 8 ga watan Nuwamba 1976) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. [1] Ya buga wasa sau 25 kuma ya zira kwallaye biyu ga tawagar kwallon kafa ta Namibia, [1] gami da taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afirka na shekarar 1998.[2] Ya buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool Okahandja, Civics — sun lashe gasar Firimiya ta Namibia tare da kungiyoyin biyu — kafin ya yi ritaya a shekara ta 2007 bayan ya yi wasa da kulob ɗin African Stars. Daga baya ya yi kocin Okahandja Spoilers da Eleven Arrows. [3]

  1. 1.0 1.1 Johannes Hindjou at National-Football-Teams.com
  2. Johannes Hindjou | Namibia Sport" . Archived from the original on July 22, 2011. Retrieved December 20, 2009.
  3. "Class of 1998: Where are they now?". Namibian Sun . 13 February 2014. Archived from the original on 20 April 2016. Retrieved 6 September 2015.