John Stevens (ɗan siyasa Birtaniya)
|
| |||||
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Thames Valley (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Thames Valley (en) Election: 1989 European Parliament election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Washington, D.C., 23 Mayu 1955 (71 shekaru) | ||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||
| Ƴan uwa | |||||
| Mahaifi | Sir John Melior Stevens | ||||
| Mahaifiya | Frances Anne Hely Hutchinson | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Magdalen College (mul) Winchester College (en) | ||||
| Harsuna | Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa da Ma'aikacin banki | ||||
| Wurin aiki | Strasbourg da Brussels | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
Conservative Party (en) Liberal Democrats (en) Pro-Euro Conservative Party (en) | ||||
John Christopher Courtenay Stevens (an haife shi ranar 23 ga watan Mayun, 1955). ɗan siyasa ne na Biritaniya Memba na jam'iyyar Conservative a Majalisar Tarayyar Turai (MEP) daga 1989 zuwa 1999, ya yi takara a Mazaɓar Buckingham a babban zaɓen 2010 a matsayin mai cin gashin kansa, tare da kakakin Commons John Bercow kuma ya zo na biyu da kuri'u 10,331 (21.4%) idan aka kwatanta da Bercow 22,860 (47.3). %).
Karatu da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Stevens ya yi karatu a Winchester, inda ya ci Kofin Dambe, da kuma Kwalejin Magdalen, Oxford, ya samu digiri na uku a fannin shari'a.

Bayan nan yayi aiki a matsayin ɗan kasuwa na kasuwancin waje da kuma ɗan kasuwa na Morgan Grenfell.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance memba na jam'iyyar na Majalisar Tarayyar Turai (MEP) na Thames Valley tsakanin 1989 zuwa 1999, kafin ya bar jam'iyyar don nuna rashin amincewa da matsayinta na Eurosceptic . Sannan ya kafa hadin gwiwa, tare da Brendan Donnelly, Jam'iyyar Conservative Pro-Euro (PECP) a waccan shekarar. Ya yi takara a 1999 Kensington da Chelsea na PECP kuma ya zo na hudu.


An samar da PECP a 2001 kuma Stevens ya shiga jam'iyyar Liberal Democrats. Ya bar jam'iyyar a 2010 don tsayawa takara a babban zaben 2010 don adawa da kakakin majalisar, John Bercow, da kuma shugaban jam'iyyar Independence Party ta Burtaniya, Nigel Farage, a Buckingham. Ya tsaya takarar jam'iyyar Rejoin EU a zaben Majalisar London na 2021.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]| Unrecognised parameter | ||
|---|---|---|
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | {{{reason}}} |