Jordana Spiro
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Manhattan (mul) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Columbia University School of the Arts (en) Riverdale Country School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai tsara fim, jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, darakta da editan fim |
| Wurin aiki | Tarayyar Amurka |
| IMDb | nm0819079 |
Jordana Spiro (An haife ta ranar 12 ga watan Afrilu, 1977) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka kuma mai bada umarni kuma marubuciya.
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Spiro kuma ta girma a birnin New York. Bayahudiya ce.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.