Jump to content

Jorge Mondragón

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jorge Mondragón
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Mexico
Country for sport (en) Fassara Mexico
Suna Jorge
Sunan dangi Mondragón
Shekarun haihuwa 30 Oktoba 1962
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1992 Summer Olympics (en) Fassara, 1988 Summer Olympics (en) Fassara, 1984 Summer Olympics (en) Fassara da 1980 Summer Olympics (en) Fassara
Jorge
Jorge Mondragón

Jorge Mondragón Vázquez (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoban shekarar 1962) ɗan wasan nutse na Mexico ne. Ya yi gasar Olympics ta bazara sau huɗu a jere don ƙasarsa ta haihuwa, tun daga shekarar 1980. Mondragón ya lashe lambobin tagulla biyu a wasannin Pan American na shekarar 1991 a Havana, Cuba.