José-Junior Matuwila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José-Junior Matuwila
Rayuwa
Haihuwa Bonn (en) Fassara, 20 Satumba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Angola
Jamus
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Energie Cottbus (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
José-Junior Matuwila

José-Junior Matuwila (an haife shi a ranar 20 ga watan Satumba 1991) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiyar baya ga kungiyar kwallon kafa ta FC 08 Homburg.[1] An haife shi a Jamus, Matuwila yana wakiltar tawagar ƙasar Angola.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 22 ga watan Satumba 2020, babban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola ta kira Matuwila.[2] Matuwila ya fara buga wasa Angola a wasan sada zumunci da suka doke Mozambique da ci 3-0 a ranar 23 ga watan Oktoba 2020.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. José-Junior Matuwila at WorldFootball.net
  2. "Convocatória Seleção da Honras data FIFA de 5 a 13 de outubro de 2020" (PDF). Angolan Football Federation (in Portuguese). 22 September 2020. Retrieved 25 September 2020.
  3. "BOLA – Angola beat Mozambique (3-0) in Rio Maior (CAF) | Time24 News" .

External link[gyara sashe | gyara masomin]