Joselo
Joselo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Granada, 17 ga Augusta, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Jose luiz mato sanmartin (An haifeshi a shekarar 27 ga watan Maris shekarar 1990), Wanda akafi sani da Joselo, dan kwallo ne Wanda ke bugawa kasar sifaniya, kuma yanzun da kwallon kungiyar kwallon kafa ne ta saudiya al -Gharafa,joselo ya fara kwallonshi da kungiyar salta vigo,kafin real madrid ta siyeshi a bazarar shekarar 2009 ,tana daya daga cikin yan kwallonsu masu cin kwallo a Shaun yan biyu,Wanda yaci kwallo 40 a cikin wasa 72,Anma hakan baisa ya shigo Shaun yan farko ba sai har suka siyar dashi ga kungiyar Bundesliga,hoffenheim a shekarar 2012 an kuma bada shi aro ga kungiyar entrich Frankfurt a shekarar 2013-2014,sannan kungiyar Hanover a shekarar 2014,bayan shekara guda ya koma kungiyar stoke city akan kudi miliyan £5, daga bisani ya koma kungiyar Newcastle in da yayi shekara biyu kafin ya koma kungiyar slaves akan kudi yan kadan,daga nan ya koma Espanyol akan kudi kadan kafin ya koma real madrid a matsayin aro a shekarar 2023.
Josolu ya bugawa katashi kwallo lokacin yana yaro,daga bisani ya fara bugawa a matsayin kwarare,inda ya jagoranci kasar wurin nasarar lashe kofin kashashe,daga bisani suka kara lashe kofin kasashen nahiyar turai a shekarar 2024
Ratuwarshi ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]Josolu an haifeshi a garin Stuttgart, kudancin gamus,sannan yayi makaranta har tsawon shekara hudu lokacin yana shekara goma kafin iyalinshi du dawo gilacia kasar sifaniya[1]
Aikinshi da kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]celta vigo
[gyara sashe | gyara masomin]Joselo ya buga wasaninshi na farko,a matsayin kwarare a kungiyar celta bigo a matsayin gajiyayu a shekarar 2009,lokaci daya da ya fara bugawa a Sahun yan farko a rukuni na gajiyayu a lokaci daya[2] a bazarar shekarar 2009 kungiyar real madrid ta kulle yarjejeniuar komawa kungiyar dashi,sai dai ta bashi a kungiyar tashi matsayin aro na dan lokaci[3]
Ya samu buga wasa a rukunin gajiyayu na biyu,sai dai yayi nasarar jefa,kwallo hudu ne kacal kuma kungiyar sun samu gamawa a mataki na 12 teburin gasar
=Real madrid
[gyara sashe | gyara masomin]Joselo yana cikin Maciya kwallo a kungiyar real madrid,sahun yara Tereda alvaro morata Duk da haka basu samu nasarar samun cigaba ba,a 21 ga watan may shekarar 2011,ya samu damar buga wasanshi na farko a gasar laliga,inda yashigo a matsayin dan canji,inda yacanji kareem benzema,Wanda ya kusa jefa kwallo daga shasha kolin ronaldo,
wandada zai maida kwallon ci 8-1 daga bakin
A watan disanba shekarar 2011,Joselo ya buga wasanshi na biyu, da sahun yan farko,inda ya canji Kareem benzema a minti na 71,a wata nsara da suka samu akan kungiyar panparedima da ci 4-1,daga bisani yaci ta 5-1 A zaman shi da castilla,bayan share bazara ta biyu,ya samu nasarar jefa kwallaye 26(19 ya cosy a wasan lig,guda 7 a wasan vida gwani) hakan yasa ya zama zakara a sahun yan cin kwallo, kuma kungiyarshi ta samu ci gaba zuwa sabo na biyu, a matsayin wa inda sukaci kofi,hakan yasa ya dauki hankalin kungiyoyi da dama a yankin turai[4] Joselo yace bakiyi danasanin komawa kungiyar ta real madrid ba a shekarar 2015, Duk da karanci lokaci da ya samu na doka wasa,yace hakan wani cigaba ne agareshi,sakamakon kwarewa da ya samu ta hanyar atisaye da manyan yan kwallo,da kuma mai horaswa kamar jose Mourinho[5]
TSG Hoffenham
[gyara sashe | gyara masomin]A 8 g watan Augusta shekarar 2012,Kosovo ya rataba hanu har tsawon shekara 4 da kungiyar hoffenham a kudi yankankani[6]ya bugs wasanshi na farko a gasar Bundesliga a 16 ga watan satunmba ya buga minti 30 a rashin nasara da sukayi da ci 3-5 da kungiyar freiburg[7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Joselu: "Somos el mejor equipo de la segunda vuelta"" [Joselu: "We're the best team of the second round] (in Spanish). Real Madrid C.F. 1 February 2011. Archived from the original on 8 October 2012.
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Joselu#cite_ref-5
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Joselu#cite_ref-6
- ↑ "El West Ham viene a por Joselu, joya del Castilla" [West Ham comes for Joselu, Castilla's gem] (in Spanish). Diario AS. 17 June 2012. Retrieved 29 September 2012.
- ↑ nks, Martin (20 June 2015). "Stoke City: Joselu has no regrets over Real Madrid failure". Stoke Sentinel. Archived from the original on 24 June 2015. Retrieved 23 December 2016
- ↑ Joselu joins TSG 1899 Hoffenheim". TSG 1899 Hoffenheim. 8 August 2012. Archived from the original on 12 August 2012. Retrieved
- ↑ SC Freiburg 5–3 TSG Hoffenheim". ESPN Soccernet. 16 September 2012. Retrieved 20 May 2013