Jump to content

Joseph Bodurin Daudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph Bodurin Daudu
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kogi, 27 Disamba 1959 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Sana'a

Joseph Bodurin Daudu Joseph Bodurin Daudu SAN,an haifeshi a 20 ga watan disamba shekara ta 1959, ya kasance mai aikin shara'a ne, sanan tsohon shugaban kungiyar lauyoyi mask lasisi ne.[1]

Rayuwarshi ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Joseph daudu a 27 ga watan disanba,shekara ta 1959 a garin ogori mogogo,karamar hukuma a jihad kogi,[2] ya samu degree insa a jamiar ahmadu bello ,India ya karanci ilimin sharia a shekarar 1979, Yasamu kira daga wurin shara'a a shekarar 1980, sannan kuma yasamu nasarar samun mukami mai daraja a Nigeria a shekarar 1995[3]

Ayyukan shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aiki na sharia a shekarar 1980, Wanda yayi dai dai da lokacin da ya fara aiki a matsayin masu cin gashinsu a shekarar 2010 yasamu nasarar zama shugaban kungiyar lauyoyi ta nigeria, ya rike mukamin had lokacin da ike wali ya gaje shi a watan July shekarar 2012 ya time mukamin a kungiyar masu mahinmaci a aikin lauyoyi na tsawon shekaru 8 a shekarar da aka zabeshi a matsayin shugaban kungiyar lauyoyi,sanan kuma ya kara zama mamba na kungiyar masu shara'a ,na duniya.Cite error: The opening <ref> tag is malformed or has a bad name "As NBA unveils Wole Olanipekun Bar Centre". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 25 April 2015.[4]

  1. "Crack in NBA over strike". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 26 August 2014. Retrieved 25 April 2015
  2. "Lawyers seek change at the poll". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 23 August 2012. Retrieved 25 April 2015.
  3. Which Joseph is the Next NBA President?, Articles - THISDAY LIVE". thisdaylive.com. Archived from the original on 25 April 2015. Retrieved 25 April 2015.
  4. "As NBA unveils Wole Olanipekun Bar Centre". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 25 April 2015.