Joseph jenkins Roberts
Appearance
Joseph jenkins Roberts | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
1 ga Janairu, 1872 - 3 ga Janairu, 1876 ← James Skivring Smith (en) - James Spriggs Payne (mul) →
3 ga Janairu, 1848 - 7 ga Janairu, 1856 ← no value - Stephen Allen Benson (mul) →
3 Satumba 1841 - 3 ga Janairu, 1848 ← Thomas Buchanan (en) - no value → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Norfolk (en) , 15 ga Maris, 1809 | ||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Laberiya | ||||||
Mutuwa | Monrovia, 24 ga Faburairu, 1876 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Jane Rose Roberts (en) (1836 - | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Republican Party (en) |
Joseph jenkins Roberts Joseph Jenkins Roberts (an haife shi 15 ga Maris, she karar 1809 – ya mutu a 24 ga Fabrairu,shekarar 1876) ɗan kasuwa ɗan Amurka ne wanda ya yi ƙaura zuwa Liberia a cikin shekarar 1829, inda ya zama ɗan siyasa. An zabe shi a matsayin na farko (1848–1856) da na bakwai (1872–1876) a ƙasar Laberiya bayan samun 'yancin kai, shi ne ɗan asalin Afirka na farko da ya fara mulkin ƙasar, wanda ya taba zama gwamna daga 1841 zuwa 1848. juyin mulkin Laberiya 1871. An haife shi kyauta a Norfolk, Virginia, Roberts ya yi ƙaura yana matashi tare da mahaifiyarsa, ƴan uwansa, matarsa, da ɗansa zuwa ƙauyen Afirka ta Yamma. Ya bude kamfanin kasuwanci a Monrovia kuma daga baya ya shiga siyasa.