Jump to content

Joshua Hamidu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joshua Hamidu
Rayuwa
Haihuwa Yendi, 1936
ƙasa Ghana
Mutuwa 2021
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya
Aikin soja
Fannin soja Sojojin Ghana

Laftanar Janar Joshua Mahamadu Hamidu (An haifeshi a shekara ta 1936 - 2 ga Fabrairu 2021) ya kasance sojan Ghana], kuma dan siyasa da diflomasiyya.

Shugaban hafsoshin tsaro daga 1978 zuwa 1979.

Babban Kwamishinan Ghana a Zambiya a 1978 nadan gajeren lokaci.

Ya kuma kasance Babban Kwamishina a Zambiya daga shekarar 2003 zuwa 2005.

Hamidu ya mutu a ranar 2 ga Fabrairu 2021 a wani asibitin a Accra.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.