Joy Nunieh
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Suna | Joy |
| Sana'a | lauya |
Joy Nunieh Yar Najeriya, lauya ce kuma tsohuwar manajan darakta ta hukumar raya yankin Neja Delta.[1] A ranar 19 ga watan Fabrairun shekara ta 2020 ne Shugaba Buhari ya kore ta, kuma nan take ya maye gurbinta da Kemebradikumo Pondei.[2] Nunieh ta kasance a tsakiyar badakalar NDDC wacce ta ɗora laifin kan Goodswill Akpabio.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-04-09. Retrieved 2023-04-09.
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/378148-exclusive-why-nddc-interim-chief-was-sacked.html?tztc=1