Juana Capdevielle
Juana Capdevielle | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Juana María Clara Capdevielle San Martín |
Haihuwa | Madrid, 12 ga Augusta, 1905 |
ƙasa |
Ispaniya Faransa |
Mutuwa | Rábade (en) , 18 ga Augusta, 1936 |
Makwanci | Q123284889 |
Yanayin mutuwa | (execution by shooting (en) ) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Francisco Pérez Carballo (en) |
Karatu | |
Makaranta | Universidad Central (en) licenciado (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | librarian (en) |
Employers |
Biblioteca Nacional de España (en) Universidad Central (en) Ateneo de Madrid (en) |
Mamba | Cuerpo Facultativo de Archiveros, Bibliotecarios y Arqueólogos (en) |
Juana Capdevielle (12 ga Agusta 1905 - 18 ga Agusta 1936) malama ce ta Spain kuma ma'aikaciyar laburare.
Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Juana Capdevielle a Madrid kuma ta tafi Pamplona don yin karatu a makarantar sakandare.Ta koma Madrid ne domin ta ci gaba da karatun jami'a sannan ta tafi Faransa,Jamus,Switzerland da Belgium.Bayan ta auri Francisco Pérez Carballo,gwamnan La Coruña, ta koma Galicia.Sojojin 'yan tawaye sun kama mijinta kuma suka harbe shi a watan Yuli 1936 a farkon yakin basasar Spain.Ba da daɗewa ba, a ranar 18 ga Agusta,Guardia Civil . Washe gari aka tsinci gawar ta a Rabade ; Sojojin kasar ne suka kashe ta. Juana tana da ciki a lokacin da aka kashe ta. [1]