Juma Kapuya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Juma Kapuya
Minister of Defence of Tanzania (en) Fassara

4 ga Janairu, 2006 - 20 ga Janairu, 2014 - Hussein Mwinyi (en) Fassara
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Tanganyika Territory (en) Fassara, 22 ga Yuni, 1945 (78 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Makaranta University of Dar es Salaam (en) Fassara
Aberystwyth University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers University of Dar es Salaam (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Party of the Revolution (en) Fassara

Juma Athumani Kapuya (an haife shi a ranar 22 ga watan Yunin shekara ta 1945) ɗan siyasan Tanzaniya ne na CCM kuma ɗan Majalisar Tarayya a mazabar Urambo ta Yamma tun shekara ta 1995.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Kapuya ya kasance memba na Majalisar Zartarwa ta kasa ta Chama Cha Mapinduzi (CCM) daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 2005. Bayan ya zama Ministan kwadago, ci gaban matasa da wasanni, an nada Kapuya a matsayin Ministan Tsaro da Bautar Kasa a ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 2006. [1] Bayan shekaru biyu a matsayin Ministan Tsaro, an nada shi Ministan kwadago, Aiki da Ci gaban Matasa a ranar 12 ga watan Fabrairun, shekara ta 2008. [2]

Shi dan majalisar CCM ne a Majalisar Dokokin Tanzania, yana wakiltar mazabar Urambo West. Kafin aikinsa na gwamnati, Kapuya farfesa ne a fannin ilimin tsirrai a Jami'ar Dar es Salaam .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hassan Muhiddin, "JK’s beefed up team", Guardian (IPP Media), January 5, 2006.
  2. Austin Beyadi, "Public welcomes new cabinet", Guardian (IPP Media), February 13, 2008.