Jumada al-awwal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jumada al-awwal
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Hijri month (en) Fassara
Mabiyi Rabi' al-Thani
Ta biyo baya Jumada al-Thani

Jumada al-awwal (Larabci جمادى الأولى), Ana kuma iya cewa Jimada al-ula ko kuma Jumada I, shi ne wata na biyar cikin jerin watannin Musulunci a shekara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ranakun tarihi a Jumada al-Awwal[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ranar 5, Haihuwar Zainab bint Ali (Yar Sayyadina Aliyu)
  • Ranar 10 Shekara ta 11BH, Rasuwar Sayyada Fatima (mahangar Shi'a)
  • Ranar 13, haihuwar Ali dan Hussain
  • Ranar 20 shekarar 857, Sarkin daular Usmaniyya Mehmed II ya bude garin Konstantinoful