Jumada al-Thani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jumada al-Thani
calendar month
subclass ofHijri month Gyara
MabiyiJumada al-awwal Gyara
followed byRajab Gyara

Jumada al-Thani (Larabci جمادي الثاني), itace wata na shida cikin jerin watannin Musulunci na shekara.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ranakun tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

  • 03 Jumada al-thani, Rasuwar Sayyada Fatimah shekara ta 11BH
  • 03 Jumada al-thani, Rasuwar Harun al Rashid, Kalifan daular Abbasid na Biyar
  • 10 Jumada al-thani, Nasarar Sayyadina Aliyu a yakin Bassorah (Jamal)
  • 13 Jumada al-thani, Rasuwar Umm ul-Banin (mahifiyar Abbas ibn Ali)
  • 20 Jumada al-thani, Haihuwar Sayyada Fatima Zahra
  • 22 Jumada al-thani, Rasuwar Kalifa Sayyadina Abubakar
  • 25 Jumada al-thani, 564BH Salah al-Din Ya zama sarkin Misra