Rajab
![]() | |
---|---|
calendar month (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
sacred month (en) ![]() ![]() |
Mabiyi | Jumada al-Thani |
Ta biyo baya | Sha'ban |
Rajab (Larabci رجي) shi ne wata na bakwai a cikin jerin watannin musulunci na shekara. Ma'anar Rajab na nufin "Kiyayewa". Wannan watan na cikin watanni hudu wadanda haramun ne yin yaki a cikin su.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ranakun tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Musulmai sun yi Imani a watan Rajab ne aka haifi Sayyadina Aliyu a cikin Dakin Ka'aba. Ranar 7; Sufaye mabiya darikar Chishti suke bikin ranar Khawaja Moinuddin Chishti Ranar 27; Annabi Muhammad (s.a.w) ya yi mi'iraji. Ranar 28; Sayyadina Hussain ya fara tafiyarsa daga Madina zuwa Kufa