Kabilar Hasania
Appearance
Hasania (ko Hassania ) ƴan kabilar musulmai ce ta asalin Larabawa. Tun daga 1911, sun kasance mazauna cikin hamada tsakanin Merowe da Kogin Nilu a Cataract na 6, da kuma gefen hagu na kogin Blue Nile a kudancin Khartoum .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.