Kabir Ahmad Azare
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 11 ga Faburairu, 1960 |
| Mutuwa | 27 ga Afirilu, 2023 |
| Sana'a | |


Sheikh Kabir Ahmad Azare (11 ga watan Fabrairun shekarar 1960 zuwa 27 ga watan Afrilu, shekara ya 2023) malamin Addinin Musulunci ne a Najeriya, mai wa’azi, kuma shugaban majalisar malamai na shiyyar JIBWIS Katagum. Ya kasance mabiyin mazhabar Sunna kuma fitaccen ɗan ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ne. Ya shahara da ɗimbin ilimin Alqur'ani, Hadisi, Fiqhu, da harshen Larabci, da kuma lakcoci masu jan hankali.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hausa, Katagum Dailypost (2023-04-27). "INNALILLAHI: Sheikh Kabiru Ahmad Azare Ya Rasu" (in Turanci). Retrieved 2024-02-08.[permanent dead link]