Kabiru Amadu
Appearance
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Mayu 2022 - District: Gusau/Tsafe
14 ga Yuli, 2021 - Mayu 2022 District: Gusau/Tsafe
11 ga Yuni, 2019 - 29 ga Yuni, 2021 District: Gusau/Tsafe | |||||||
Rayuwa | |||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Kabiru Amadu dan siyasar Najeriya ne. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Gusau/Tsafe ta jihar Zamfara a majalisar tarayya ta 10. [1] [2] Ya kuma riƙe muƙamin shugaban kwamitin majalisar wakilai kan harkokin wasanni. [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Baiyewu, Leke (2021-07-14). "Sixth Zamfara Rep defects from PDP to APC". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Baiyewu, Leke (2021-07-14). "Reps minority leaders protest as sixth Zamfara Rep dumps PDP for APC". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "Reps condemn inhumane treatment of Super Eagles – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "House Committee Chief urges Super Eagles to secure maximum points against Libya". SportsRation (in Turanci). 2024-10-09. Retrieved 2024-12-27.