Jump to content

Kandisha (fim 2008)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kandisha (fim 2008)
Asali
Lokacin bugawa 2008
Asalin suna Kandisha
Asalin harshe Larabci
Faransanci
Turanci
Ƙasar asali Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara horror film (en) Fassara
During 91 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Jérôme Cohen-Olivar
Marubin wasannin kwaykwayo Jérôme Cohen-Olivar
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Kenneth Lampl (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Moroko
External links
kandisha.com

Kandisha fim ne mai ban tsoro da aka shirya shi a shekarar 2008 na Moroccan wanda Jerome Cohen-Olivar ya ba da umarni, [1] tare da Amira Casar, David Carradine, Michael Cohen, Saïd Taghmaoui, Mourad Zaoui, Hiam Abbass da Assaad Bouab.

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Wata Shahararriyar Aljana ta yi fada da Lauya Naila Al-Jaidi, wacce ke kokarin gano yadda ɗiyarta ta mutu. [2]

 

An fara nuna Kandisha a bikin fina-finai na duniya na Marrakech a shekarar 2008. [1]

  1. 1.0 1.1 "Marrakech: Moroccan Cinema at a Crossroads". Variety, December 4, 2015. Martin Dal
  2. "5 awesome Arab horror movies for Halloween". Step Feed, October 31st, 2015. Kinda Hanna