Karlina Leksono Supelli
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jakarta, 15 ga Janairu, 1958 (68 shekaru) |
| ƙasa | Indonesiya |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Kwaleji ta Landon Institut Teknologi Bandung (mul) University of Indonesia (en) |
| Harsuna | Indonesian (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai falsafa da Ilimin Taurari |
Karlina Leksono Supelli (an Haife shi ranar 15 ga watan Janairu 1958 a Jakarta) ɗan falsafar Indonesiya ce kuma masanin falaki.Daya daga cikin malaman falaki mata na Indonesia na farko,ta sami digirinta na farko a fannin ilmin taurari a ITB da MSc a fannin kimiyyar sararin samaniya daga Kwalejin Jami’ar London,sannan ta kammala digirin digirgir a fannin Falsafa a Jami’ar Indonesiya a 1997.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.