Kasha Kropinski
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Katarzyna Kropiński da Katarzynka Kropiński |
| Haihuwa | 27 ga Augusta, 1991 (35 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, ɗan wasan kwaikwayo, stage actor (en) |
| IMDb | nm1346623 |
| kashak.info | |
Kasha Kropinski (an haifeta a shekarar 1991, Katarzynka Kropiński) ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Amurka da kuma Afrika ta Kudu.
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Kasha acikin kasar Afirka ta Kudu, ƴar Jacek Kropiński da Debbie Cochrane. Jacek ɗan fim ne[1] kuma Debbie[2] tsohuwar international model ce.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- The Magicians (American TV series) - Enid (Season 4, Episode 4: Marry... Kill)
- Night Shift (TV series) - Bernadine (Season 4, Episode 10: Resurgence)
- MacGyver (2016 TV series) - Katarina Wagner (Episode 5: Toothpick)
- Underwater Upside Down (2016) - Grace Conway [3]
- The Librarians - Lucy Lyons (Season 2, Episode 4: And the Cost of Education)[4]
- Hell on Wheels - Ruth (Series Regular)[5]
- Prep and Landing - Miss Holly
- Fame - Ballerina
- Dirt "Dirty, Slutty Whores" - Reagan
- Zoey 101 "Trading Places" - Tabitha
- ER "White Guy, Dark Hair" - Mia
- Crossing Jordan "Fire in the Sky" - Kimmy Moran
- Oliver Beene "Oliver & the Otters" - Voice
- The Story of an African Farm - Lyndall
- Without a Trace "Wannabe" - Lisa Potter
- The Shield "Carte Blanche" - Patty Ann Hinkle
- 101 Dalmatians II: Patch's London Adventure - (voice) Penny
- State of Grace "A Taste of Money" - Annette Wheeler
- Phantom Investigators "Were-Dog" - Melanie
- Angel "Lullaby" & "Quickening" - Sarah Holtz
- Mrs. Harris (ADR artist)
- The Village (ADR artist)
- Big Fish (ADR artist)
- The Cat in the Hat (ADR artist)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "portfolio". Kropinski.net. Retrieved 26 February 2017.
- ↑ "MAKEUP". Debbiecochrane.com. Retrieved 26 February 2017.
- ↑ "Underwater Upside Down". IMDb.com. 1 January 2000. Retrieved 26 February 2017.
- ↑ "And the Cost of Education". IMDb.com. 15 November 2015. Retrieved 26 February 2017.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>tag; no text was provided for refs named "deadline.com".