Jump to content

Kate Shepherd

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kate Shepherd
Rayuwa
Haihuwa New York, 1961 (64/65 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Mahaifiya Suzanne Shepherd
Karatu
Makaranta Oberlin College (en) Fassara
School of Visual Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara

Kate Shepherd (an haifeta a shekarar 1961) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurike, da ke zaune a birnin New York.[1]

Farkon rayuwa da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeta a shekarar 1961. Kuma ita ɗiyar ce ga Ƴar wasan kwaikwayo Suzanne Shepherd.[2]

Shepherd ta kammala B.A. daga Kwalejin Oberlin, Oberlin, Ohio, a cikin shekarar 1982. Ta yi karatu a takaice a Cibiyar Gine-gine da Nazarin Birane, New York a cikin 1982, kafin ta fita don neman aikin fasaha. A wannan lokacin, Shepherd ta sami hotunan zane da yin zane ga 'The New Yorker.[3] Daga baya ta kammala karatun digirinta na biyu tare da takardar shaidar digiri, daga New York Academy of Art, New York, a 1986. Har wayau daga baya ta halarci Makarantar zane-zane da sassaka ta Skowhegan a cikin 1990 kuma ta sami MFA daga Makarantar, School of Visual Arts, New York a 1992.[1]

Gabatar da kaya

[gyara sashe | gyara masomin]

Shepherd ta yi nuni kayan zane na solo a Phillips Collection, Washington DC;[4] da Cibiyar Fasaha ta Portland, Portland, Oregon.[5]

  1. 1.0 1.1 "Kate Shepherd". Lannan Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-12-21.
  2. BWW News Desk. "Photos: People Are Living There Opening Night". BroadwayWorld.com (in Turanci). Retrieved 2021-05-16.
  3. Goodbody, Bridgit (1 May 2007). "An Architect's Artist". Art on Paper. 11 (5): 58 – via JSTOR.
  4. "MINUS SPACE | Robert Ryman, Richard Pousette-Dart, Kate Shepherd, The Phillips Collection, Washington, DC". www.minusspace.com. Archived from the original on 2019-10-18. Retrieved 2019-10-18.
  5. Ellertson, Karrin. "Kate Shepherd". Portland Mercury (in Turanci). Retrieved 2019-10-18.[permanent dead link]
  6. "Kate Shepherd – Artists – eMuseum".

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]