Kelvin (mai garkuwa da mutane)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kelvin (mai garkuwa da mutane)
Rayuwa
Sana'a

Kelvin Ibruvwe ko Kelvin Oniarah wanda aka fi sani da Kelvin ɗan Najeriya ne mai garkuwa da mutane. An kama shi ne a ranar 25 ga watan Satumbar 2013 ta hannun rundunar haɗin gwiwa ta sojojin Najeriya da Jami'an Tsaron Farin kaya.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Amaize, Emma (29 September 2013). "Untold Story Of Kelvin, The Most Wanted Kidnapper". Vanguard. Retrieved 11 April 2022.
  2. "Kelvin, Delta kidnap kingpin arrested". Vanguard. Port Harcourt. 25 September 2013. Retrieved 11 April 2022.
  3. THEWILL (25 September 2013). "Kelvin, Delta's Most Notorious Kidnapper/Armed Robber Detained". THEWILL. Retrieved 11 April 2022.