Jump to content

Kelvin Yeboa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kelvin Yeboa
Rayuwa
Haihuwa Accra, 6 Mayu 2000 (25 shekaru)
ƙasa Italiya
Ghana
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
WSG Tirol (en) Fassara-
  Italy national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
yebou
kelvkn yebou

Kelvin Kwarteng Yeboah (an haife shi 6 ga Mayu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar Serie A Genoa. An haife shi a Ghana, kuma yana wakiltar kungiyar kwallon kafar matasa na Italiya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.