Kenneth Stewart

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kenneth Stewart
member of the European Parliament (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 2 Satumba 1996
District: Merseyside West (en) Fassara
Election: 1994 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994
District: Merseyside West (en) Fassara
Election: 1989 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989
District: Merseyside West (en) Fassara
Election: 1984 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Liverpool, 28 ga Yuni, 1925
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Liverpool, 2 Satumba 1996
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da trade unionist (en) Fassara
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara

Kenneth Stewart (28 Yuni 1925 - 2 Satumba 1996). ɗan siyasan Biritaniya ne wanda ya yi aiki a matsayin dan Majalisar Tarayyar Turai (MEP) tsakanin 1984 zuwa 1996.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Stewart yayi aiki a matsayin kafinta da kuma mai hadawa, kuma ya shafe lokaci a matsayin sajan a karkashin Parachute Regiment, da kuma a cikin Rundunar Sojan Ruwa.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya shiga Jam'iyyar Labour, kuma ya yi aiki a Majalisar Birnin Liverpool daga 1964, yana shugabantar kwamitin gidaje.[1]

A yayin zaɓen Majalisar Turai na 1984, an zabi Stewart a mazabar Merseyside West, yayi aiki har zuwa lokacin mutuwarsa a 1996.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–37. ISBN0951520857.
  2. "Obituary: Kenneth Stewart". Independent.co.uk. 23 October 2011.