Khadija Ryadi
Appearance
no value | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Taroudant (en) | ||
| ƙasa | Moroko | ||
| Harshen uwa | Abzinanci | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Cibiyar Nazarin Ƙididdiga da Tattalin Arziki ta Kasa | ||
| Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | injiniya, Mai kare ƴancin ɗan'adam da ɗan siyasa | ||
| Employers |
Ministry of Economy and Finance (Morocco) (en) Ƙungiyar 'Yancin Dan Adam ta kasar Morocco. | ||
| Kyaututtuka | |||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Democratic Way (en) | ||
Khadija Ryadi ( Larabci: خديجة الرياضي ; an haife ta a shekara ta 1960 a Taroudant ) 'yar kare haƙƙin ɗan Adam ce ta ƙasar Maroko, 'yar gwagwarmayar mata kuma tsohuwar shugaban Kungiyar Maroko ta 'Yancin Dan Adam (AMDH). A watan Disamban shekara ta 2013, ta sami lambar yabo ta Majalisar Dinkin Duniya a fannin Hakkin Dan-Adam.[1][2][3][3][4]
Ryadi ta kammala karatun sa a matsayin injiniyan lissafi kuma tayi aiki a Ma'aikatar Tattalin Arziki da Kudi. Ta kasance memba na ƙungiyar siyasa ta Annahj Addimocrati.
Duba wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Ali Lmrabet
- Aboubakr Jamaï
- Abdellatif Zeroual
- Ali Anouzla
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ M'Hamed Hamrouch (8 May 2007). "Une femme à la tête de l'AMDH". Aujourd'hui le Maroc. Retrieved 8 December 2013.
- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2014-02-01. Retrieved 2014-01-21.CS1 maint: archived copy as title (link)
- 1 2 "Nouvelle présidente de l'Association marocaine des droits de l'homme". Jeune Afrique. 15 May 2007. Retrieved 8 December 2013.
- ↑ "Et de deux !". Maroc hebdo. 11 May 2007. Retrieved 8 December 2013.