Khadija Salum Ally Al-Qassmy
Appearance
Khadija Salum Ally Al-Qassmy | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 5 ga Afirilu, 1958 (66 shekaru) | ||
ƙasa | Tanzaniya | ||
Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Civic United Front (en) |
Khadija Salum Ally Al-Qassmy (an haife ta a ranar biyar ga Afrilu, shekara ta dubu days da Dari Tara da hamsin da takwas) 'yar majalisar dokoki ce a Majalisar Dokokin Tanzania . Ita memba ce ta jam'iyyar Civic United Front . Daga 1978-1990 ta kasance malama a cikin Ma'aikatar Ilimi ta Zanzibar . Baya ga aikinta na siyasa ta kasance 'yar kasuwa mai zaman kanta tun 1991.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Members Profile >> MP CV". Parliament of Tanzania Website. Retrieved 2007-08-05. [dead link]