Jump to content

Kid Cudi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kid Cudi
Rayuwa
Cikakken suna Scott Ramón Seguro Mescudi
Haihuwa Cleveland, 30 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Afirkawan Amurka
Mexican Americans (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Toledo (en) Fassara
Solon High School (en) Fassara
Shaker Heights High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a rapper (en) Fassara, mawaƙi, mai rubuta waka, mai tsara, jarumi, Mai tsara tufafi, model (en) Fassara, darakta, mai rubuta kiɗa, guitarist (en) Fassara da ɗan wasan kwaikwayo
Employers Dean & DeLuca (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Kids See Ghosts (en) Fassara
WZRD (en) Fassara
The Scotts
Artistic movement hip-hop (en) Fassara
alternative hip-hop (en) Fassara
alternative rock (en) Fassara
neo-psychedelia (en) Fassara
trip hop (en) Fassara
contemporary R&B (en) Fassara
hip house (en) Fassara
Kayan kida drum machine (en) Fassara
murya
Jadawalin Kiɗa Republic Records (mul) Fassara
GOOD Music (en) Fassara
Fool's Gold Records (en) Fassara
Universal Motown Records (en) Fassara
Wicked Awesome Records (en) Fassara
IMDb nm3264596
kidcudi.com
Kid Cudi (2010)
Kid Cudi tare da Fonzworth
Kid Cudi
Kid Cudi
Kid Cudi
Kidi Chudi a wajen Rawa a 2011

Scott Ramon Seguro Mescudi (an haife shi a January 30, 1984),[1] anfi saninsa da Kid Cudi (furucci ˈkʌdi; akan sallonta rubuta sunan KiD CuDi), yakasance rapper ne dan ƙasar Amurka, mawaƙi, marubucin waƙa, maiyin rekodin, da yin shirin fina-finai. Dan Cleveland ne na Jihar Ohio.

  1. Birchmeier, Jason (2009). "Kid Cudi > Biography". allmusic. Retrieved May 22, 2009.