Kingdom Osayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kingdom Osayi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 19 ga Janairu, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Kingdom Osayi Ƙwararren mai tsaron raga ne na Najeriya wanda a halin yanzu yana taka leda a Doma United na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya.[1][2][3][4]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Osayi ya fara taka leda daga ƙungiyar ƙwallon ƙafan FC Heartland kuma ya koma Giant Brillers kyauta a kakar shekarar 2019/2020. A cikin kakar 2020/2021, shi ma ya koma kan canja wuri kyauta zuwa Mountain of Fire and Miracle FC. A cikin 2022/2023, ya koma Doma United da kakar 2023/2024, ya tsawaita kwantiraginsa zuwa 2024.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sports, Pulse (2023-11-26). "Kingdom Osayi: NPFL's most complete goalkeeping marvel with stunning streak of success". Pulse Sports Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-28.
  2. Adesanya, Taiwo (2023-11-27). "Doma United vs Remo Stars: Onigbinde commends heroic goalkeeper Osayi". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-28.
  3. 3.0 3.1 Adesanya, Taiwo (2023-09-07). "Osayi pens new contract at Doma United". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-28.
  4. Omoniyi, Oluwaferanmi (2023-11-25). "NPFL Round-up: Osayi extends clean slate to 540 minutes as Enyimba stuns Heartland in Owerri". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-28.