Kiota

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiota


Wuri
Map
 13°17′36″N 2°57′20″E / 13.2933°N 2.9556°E / 13.2933; 2.9556
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso
Department of Niger (en) FassaraBoboye
Yawan mutane
Faɗi 25,282 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dallol Bosso (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 183 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kiota wani ƙaramin gari ne dake akasar Niger acikin fannin Boboye na Yankin Dosso.[1]
Nan ne mazauni mafi muhimmanci ƴan al'ummar ɗarikar Tijaniyya (tsarin Sufi) a Niger.

Kasuwar mako na garin naci a duk ranar Juma'a.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Loi n° 2002-014 du 11 JUIN 2002 portant création des communes et fixant le nom de leurs chefs-lieux[permanent dead link]. Includes list of 213 communes rurales and seats, 52 Communes urbaines and seats

  13°16′N 2°57′E / 13.267°N 2.950°E / 13.267; 2.950Page Module:Coordinates/styles.css has no content.13°16′N 2°57′E / 13.267°N 2.950°E / 13.267; 2.950