Kiribati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kiribati
Flag of Kiribati.svg Coat of arms of Kiribati.svg
Administration
Head of state Taneti Maamau (en) Fassara
Capital South Tarawa (en) Fassara
Official languages Turanci da Gilbertese (en) Fassara
Geography
Kiribati on the globe (Polynesia centered).svg
Area 811 km²
Borders with Tarayyar Amurka
Demography
Population 116,398 imezdaɣ. (2017)
Density 143.52 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+12:00 (en) Fassara, UTC+13:00 (en) Fassara da UTC+14:00 (en) Fassara
Internet TLD .ki (en) Fassara
Calling code +686
Currency Kiribati dollar (en) Fassara
kiribatitourism.gov.ki
Tutar Kiribati.

Kiribati ko Jamhuriyar Kiribati (da harshen Gilbert: Ribaberiki Kiribati; da Turanci Republic of Kiribati) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Kiribati Tarawa ne. Kiribati tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 811. Kiribati tana da yawan jama'a 112,130, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai talatin da uku a cikin ƙasar Kiribati. Kiribati ta samu yancin kanta a shekara ta 1979.

Daga shekara ta 2016, shugaban ƙasar Kiribati Taneti Maamau ne. Mataimakin shugaban ƙasar Kiribati Teuea Toatu ne daga shekara ta 2019.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]