Kogin Loange
Appearance
Kogin Loange | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 4°17′35″S 20°01′40″E / 4.293091°S 20.027819°E |
Kasa | Angola da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Territory | Bandundu Province (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kasai River (en) |
Kogin Loange (ko Luangué,Luange)yanki ne na kogin Kasai.An samo asali ne daga kasar Angola,kogin yana ratsa arewa zuwa jamhuriyar demokradiyyar Kongo,ta gabashin Kwango.Daga nan kogin ya ci gaba zuwa arewa tare da iyaka tsakanin lardin Kwilu da Kasai har zuwa bakinsa kan Kasai.