Kogin Lulonga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Lulonga
General information
Tsawo 180 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 0°38′40″N 18°22′58″E / 0.6445°N 18.3828°E / 0.6445; 18.3828
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Territory Équateur (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 77,000 km²
Ruwan ruwa Kongo Basin
River mouth (en) Fassara Kogin Congo

Lulonga ( Faransanci : Rivière Lulonga) kogi ne dake a lardin Equateur na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Kogin na da nisan kusan kilomita 200km daga farkonsa a garin Basankusu. Lopori da Maringa sun haɗu don kafa Lulonga a can. Kogin Lulonga yana gudana zuwa cikin kogin Kongo a ƙauyen Lulonga.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Jef Dupain; Janet Nackoney; Jean-Paul Kibambe; Didier Bokelo & David Williams. "Maringa-Lopori-Wamba Landscape" (PDF). L'Observatoire des Forêts d'Afrique Centrale. Archived from the original (PDF) on 2016-03-03. Retrieved 2011-10-14.