Kogin Manyame

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kogin Manyame,wanda kuma aka fi sani da Panhame wanda a da ake kira Hunyani kogi ne da ke Zimbabwe da Mozambique, kuma rafi ne na kogin Zambezi.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]