Kogin Ruhwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ruhwa
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 930 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 2°44′34″S 29°02′27″E / 2.74283°S 29.04076°E / -2.74283; 29.04076
Kasa Ruwanda da Burundi

Kogin Ruhwa (ko Lua,Luha,Luhwa, Luwa,Ruwa) kogi ne a kudu maso yammacin Ruwanda wanda ke hannun hagu na kogin Ruzizi. Ya haɗu da Ruzizi,wanda ke yin iyaka tsakanin Ruwanda da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, kimanin 2 kilometres (1.2 mi) kasa inda kogin Rubyiro ke shiga Ruzizi. Ruhwa ita ce iyaka tsakanin yankunan yammacin Ruwanda da Burundi.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Citations

Sources

  • "Rusizi Administrative Map" (PDF). National Institute of Statistics of Rwanda. Archived from the original (PDF) on 2012-11-13. Retrieved 2013-04-02.