Kogin Uere
Appearance
Kogin Uere | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°33′N 25°15′E / 3.55°N 25.25°E |
Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Territory | Kasai-Oriental (en) |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kogin Uele |
Kogin Uere,wanda kuma aka rubuta kogin Were kogi ne a cikin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango.Ya samo asali ne kusa da kan iyaka da Sudan kuma yana gudana zuwa yamma don shiga kogin Uele.