Jump to content

Kogin Ziz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ziz
General information
Tsawo 282 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 32°28′43″N 4°46′10″W / 32.478487703°N 4.769439697°W / 32.478487703; -4.769439697
Kasa Moroko
Territory Moroko
River source (en) Fassara Moyen Atlas (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Q2421774 Fassara

Kogin Ziz (Larabci: وادي زيزwadī zīz or نهر زيز nahr zīz ) kogi ne a kudancin Maroko da Aljeriya.Tana da tushenta a tsaunukan High Atlas na Maroko kuma tana gudana 282 kilometres (175 mi) zuwa cikin hamadar Sahara a Aljeriya.Ko da yake kwararar ruwa ba ta dawwama a bakin kogin Ziz,an dade ana amfani da magudanar ruwa don saukaka zirga-zirgar mutane ta yankin tsaunuka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]