Kogu, biyu
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Biu | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 344 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Kogu babban kauye ne a karamar hukumar Biu, a kudu maso yammacin jihar Borno, a arewa maso gabashin Najeriya. Kogu yana kan rafin kogin Yangari mai nisan 34 kilometres (21 mi) kudu maso yammacin garin Biu.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria topographic map, Series 1501 Air, NC-32-08 Gombe, Nigeria, Joint Operations Graphic (JOG) 1:250000 Scale, U.S. Army Map Service, 1967
