Kokonte

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kokonte
swallow (en) Fassara
Kayan haɗi cassava flour (en) Fassara
Ruwa
gishiri
Kayan haɗi rogo
Tarihi
Asali Ghana

Kokonte abinci ne na yau da kullun, ana ci a wasu sassan Afirka ciki har da Togo, Ghana da sauran su. A Ghana, yawancin kabilu kamar Ga, Akan, Hausa ke cin Kokonte. Kokonte kuma ana kiranta "Face The Wall"[1] saboda da farko an hada shi da karamin aji, kuma mutum ba zai so ya ci shi ba saboda hakan. Hakanan shahararriyar kalma ce da mazauna Gana ke amfani da ita. Kokonte yawanci launin ruwan kasa ne, launin toka da zurfin kore dangane da nau'in kabilar da ke shirya tasa. Yawancin lokaci ana shirya Kokonte daga busasshiyar rogo ko doya.[2][3]

Sinadaran[gyara sashe | gyara masomin]

  • Busasshiyar rogo ko foda na doya
  • Ruwa

Shiri[gyara sashe | gyara masomin]

  • Saka ruwan zafi a wuta don zafi
  • Kara busasshiyar rogo ko doya
  • Dama da karfi a cikin ruwa don hana manna ya zama dungule
  • Ci gaba da motsawa da karfi har sai kore mai zurfi, launin ruwan kasa ko launin toka ya nuna
  • Lokacin da launi ya nuna za ku iya fitar da abincin don yin hidima tare da miya kamar (Palm Nut Soup, Ground Nut soup da sauransu)[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. akpabli, kofi. "Why kokonte is facing the wall". Joyonline. kofi akpabli. Archived from the original on 29 January 2016. Retrieved 23 January 2016.
  2. "How to prepare 'Kokonte' and palm nut soup". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2016-03-02. Archived from the original on 2019-08-11. Retrieved 2019-08-11.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-02. Retrieved 2021-08-04.
  4. https://yen.com.gh/104326-how-kokonte-groundnut-soup.html